An kama mutum 523 kan satar mutane da ƙwacen waya a Kaduna

Dubun mutane 523 ta cika kan zargin garkuwa da mutane da fashin waya da sauran laifuffuka…

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) sun aika mayaƙan Boko Haram kimanin 50 lahira a…

Gwamnatin Nigeria Ta Ceto Mutane 58 Daga Hannun Yan Bindiga

Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa gwamnatin jihar Kaduna mutum 58 da ta ce ta kuɓutar daga…

Gwamnatin Kaduna ta bai wa masu zanga-zangar da aka saki kyautar wayoyi da kuɗi

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bai wa masu zanga-zangar tsadar rayuwa da aka saki kyautar…

Tsananin Yunwa Da Wuya Ta Sanya Yaran Da Ake Zargi Da Zanga-zangar Yunwa Sun Suma A Kotu.

  Ƙananan yara huɗu sun sume a kotu a lokacin da gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da…

An sako likitar da aka yi garkuwa da ita a Kaduna bayan wata 10

Likitar nan da aka yi garkuwa da ita a jihar Kaduna, Dr Ganiyat Popoola ta shaƙi…

Ba yi zaɓen ƙananan hukumomi a Kaduna ba — PDP

Jam’iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana cewar ba a gudanar da zaɓen ƙananan…

APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Kaduna 23 da kansiloli 255

Hukumar zaɓen jihar Kaduna ta ayyana jam’iyyar APC mai mulkin jihar a matsayin wadda ta cinye…

An kashe jagoran ’yan bindigar Kaduna a rikicin ’yan fashin daji

Wani fitaccen jagoran ’yan bindiga a Jihar Kaduna, Kachalla Tukur Sharme, ya gamu da ajalinsa a…

An Cafke Mutumin Da Ake Zargi Da Kai Wa Yan Bindiga Makamai

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta sami nasarar kama wani mutum mai suna Bitrus Gyan wanda…