Soji SuN Ragargaji ’Yan Bindiga A Dajin Kaduna

Jiragen Rundunar Sojin sama ta Najeriya sun ragargaza ’yan bindiga da dama a dazukan kananan hukummin…

An sako ‘yan jaridar Kaduna da ‘yan bindiga suka sace tare da iyalansu

Ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa, NUJ, reshen jihar Kaduna ta ce an sako ‘yan jaridar nan…

An Sace Ɗan Shekara 79 A Kaduna

An yi garkuwa da wani mutum mai shekara 79 a duniya, Kwamared Elder Takai Agang Shamang…

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ‘yan jarida biyu tare iyalansu a Kaduna

Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar…

Gwamnatin Tarayya Ta Zayyana Jihohin Da Ka Iya Fuskantar Ambaliyar Ruwa

  Ruwan sama babu kakkautawa da ake samu a baya-bayan nan ya sabbaba ambaliya a wasu…

Dakarun sojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yanbindiga biyu a jihar Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani mummunan hari da ‘yanbindiga suka yi yunƙurin kaiwa…

Jirgi maras matuƙi na sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa wani jirginta maras (UAV) matuƙi ya yi hatsari a kusa…

Matsalar Tsaro Ta Fi Tsananta A Lokacin Buhari — Shehu Sani

Tsohon wakilin Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewar ƙalubalen tsaro…

Sojojin Najeriya sun kama waɗanda ake zargi da sace ƙarafunan layin dogo

Rundunar sojin Najeriya da ke aiki da runduna ta ɗaya da ke jihar Kaduna sun kama…

El Rufai ya yi riga mallam masallaci zuwa kotu – Majalisa

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai…