An kammala bincike kan kisan da aka yi wa masu maulidi a Tudun Biri

Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta kammala binciken da aka daɗe ana dako kan bam ɗin…

Muna so a binciki El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 da ya yi – PDP

Jam’iyyar hamayya ta PDP jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta bai wa kwamitin da Majalisar…

Hanifa Kaduna : Mai Shago Ya Sace Yarinya Ya Boye Ta A Firinji A Kaduna

Wani wanda ake zargin barawon mutane ne ya sace wata yarinya ’yar shekara 10 ya boye…

DSS ta kama makusanciyar El-Rufai kan sukar gwamna Uba Sani

A ranar Lahadi ne jami’an tsaro da ake kyautata zaton jami’an tsaron farin kaya (DSS) ne…

Sojojin sun yi wa ‘yan bindiga kwantan ɓauna, sun kashe uku a Kaduna

Sojojin Najeriya sun ce sun kashe wasu ‘yan bindiga guda uku a wani samame a jihar…

Ƴan sanda sun tarwatsa ƴan Shia a Kaduna

An shiga ruɗani a Kaduna bayan da ƴan sanda suka yi kokarin tarwatsa mambobin kungiyar ‘yan…

Ɗan Sanda Ya Mutu A Cikin Jirgin Ƙasan Abuja Zuwa Kaduna

Ɗaya daga cikin jami’an ’yan sandan da ke bayar da kariya a cikin jirgin kasan Abuja…

‘Hare-haren ƴan bindiga sun ɗaiɗaita mutum 289,375 a Kaduna’

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce yankuna 551 a sassan ƙananan hukumomi 12 ne hare-haren ƴan bindiga…

Latsa Ka Kalli Wani Faifen Bidiyo Da Ya Nuna Yadda Tsoffin Sanatocin Kaduna Suka Ki Amince Wa Elrufa’i Ya Ci Wo Bashi , Har Ya Tsine Mu Su, Sannan Ya yi Amfani Da Sanata Uba Sani Wajen Ciyo Bashin.

Koda abaya tsohon gwamnan jahar Kaduna Mallam Nasir Elrufa’i, ya yi tofin Allah ya tsine ga…

Sabon Rikicin Siyasa Ya Kunno Kai Tsakanin Gwamna Uba Sani Da Nasir El-Rufa’i.

Wani rikici irin na siyasa ya kunno kai a jihar Kaduna da ke tsakiyar Najeriya, bayan…