Mai Martaba Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bukaci Masu Rike Wata Dama Su Taimakawa jama’arsu

Mai martaba sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci masu rike da wata…

Fistula Foundation Ta Raba Kayan Koyon Sana’o’I Ga Matan Da Suka Warke daga Lalurar Yoyon fitsari

Gidauniyar Fistula Foundation Nigeria, wadda ke tallafawa mata masu fama da lalurar yoyon fitsari, ta gudanar…

Zanga-zanga- Kungiyar Lauyoyi Mata Ta Yi Kira Ga Sufeton Yan Sandan Nigeria Kar Ya Amsa Kiran Sauya CP Ibrahim Bakori Daga Kano

Kungiyar  mata lauyoyi  (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali…

Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da aikata Laifuka Mabambanta

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai…

Siyasa Da Tsaro: Gwamnan Kano Ya Tura Neman A Sauya Kwamishinan Yan Sandan Jihar.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nemi shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya gaggauta…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Cafke Mutane 105 Da Zargin Aikata Laifuka A Watan Satumba

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wadanda ake zargi da aikata manyan laifuka su 105…

ODPM Nigeria Ta Jaddada Muhimmancin Haɗin Gwiwa Tsakanin Kungiyoyin Matasa Da Hukumomin Tsaro

Ƙungiyar  Organization for Development and Political Matrix Nigeria (ODPM Nigeria) ta gabatar da taron tattaunawa na…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Kwayoyi Na Sama Da Naira Miliyan 80

    Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samau nasarar kama kwayar tramadol wadda kudinta ya…

Wani Mutum Ya Fadi Kasa Bayan Ya Zubawa Kansa Shinkafar Bera A Abincin A Kano

Wani mutum ya zubawa abincinsa shinkafar Bera, akan Titin Audu Bako Way Dake Jihar Kano. Ana…

ALGION Ta Kammala Taron Kasa Na Shekarar 2025 Cikin Nasara. 

Zauren Jami’an Yada Labarai na Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGION) ta kammala taronta na kasa na…