ALGION Ta Girmama Gwamna Abba Kabir Yusif Bisa Sauye-sauyen Da Ya Kawo A Fannin Yaɗa Labarai

Ƙungiyar Ma’aikatan Yaɗa Labarai na Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGION) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Injiniya…

Yan Sanda Sun Cafke Wanda Ake Zargi Da Halaka Kakanninsa A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar rasuwar wasu aurata sakamakon zargin da ake yi wa…

Ana Zargin Wani Matashi Da Kashe Kakanninsa A Kano

Yanzu haka ana zargin wani matashi mai suna Mutawakkil Ibrahim, dan shekara kusan 30 mazaunin unguwar…

An Kama Dan Sandan Bogi Dake Bayar Da Hannu A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama dan sandan Bogi mai suna, Nasiru Shitu dan shekaru…

Yan Sanda Sun Kama Mutanen Da Suka Nemi Mafaka A Kano Bayan Sun Yi Fashi Da Yunkurin Kisan Kai A Legas

Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasarar cafke wasu da ake zargi da aikata…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Sasanta Asibitin AKTH Da KEDCO

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta shiga tsakani don sasanta rikicin da ya ɓarke tsakanin Asibitin…

Matashi Ya Rasu Bayan Hana Masu Kwacen Waya Aikata Laifi.

Iyayen matashinan mai suna, Nura Abubakar, da ya rasu sanadiyar wasu batagarin matasa da suka afka…

Matakan Da Rudunar Yan Sandan Kano Ta Dauka Ya Dakile Asarar Da Muke Tafkawa Daga Yan Daba- Kungiyar Kananan Yan Kasuwa.

Kungiyar kananan yan kasuwa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Malam Naziru Abdulkadir Da’awa, ta bayyana cewa…

Katota Ta Kawo Mota Ta SCID Kano Amma Babu Dukiyar Dake Ciki : Barista A.S. Bawa

Lauyan da yake zargin wasu jami’an hukumar Karota da dauke masa mota ba tare da saninsa…

Kasa Da Wata Uku Wani Matashi Ya Sake Hawa Saman Allon Talla-tallace A Kano

Jama’a da dama sun bayyana damuwarsu kan yadda ake kara samun matasan da suke hawa kan…