Babbar kotun jahar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu yan bijilanti 5 kan kashe wani matashi

Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke wa wasu `yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta…

Kano:Hukumar Hisba ta gurfanar da wasu mata bisa zarginsu da haifar da hatsaniya da Karuwanci a Sabuwar Gandu da Sabongari

  Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta gurfanar da wasu mata 4, a gaban kotun shari’ar…

Ya zama wajibi Ministan Sadarwa,ya tabbatar ana amfani da fasahar zamani don yakar matsalar tsaro: Sarkin Kano

Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya ce jazaman ne Ministan Sadarwa, Bosun Tijani, ya tabbatar ana…

Hukumar Hisbah a Kano ta fara kama matuka baburan adaidaita Sahu dake Askin banza, sanya gajerun wanduna da kure sautin kida.

  Kimanin matuka Baburan a dai daita sahu guda 100 Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta…

Kisan Ummita: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci ga Frank Geng Quarong

Babbar kotun jahar Kano mai namba 17, karkashin jagorancin mai shari’a, Sunusi Ado Ma’aji, ta sanya…

An gurfanar da wasu mutane 3 bisa zarginsu da cin amana, zamba kan siyan amfanin Gona N80m a Kano.

An gurfanar da wata mata mai suna A’isha Ibrahim Hadejia, mai shekaru 38 a duniya, wadda…

Yan sanda na neman dangin matashin da ya yi fashin waya mota ta karya masa baya garin gudu a Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta yi kira ga yan uwan matashin nan da ya gamu…

Wata kotun musulinci ta umarci AIG Zone 1 Kano ya kawo mata wani dan sanda saboda ya raina kotun.

  Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta a Shahuci Kano, ta umarci mataimakin sufeton yan…

Gwamnatin Kano ta dakatar da shugaban gidan rediyon jahar Kano.

  Gwamnatin jahar Kano , bisa jagorancin Engr. Abba Kabir Yusuf , ta dakatar da shugaban…

Ga jerin sunayen yan daba 72 da Rundunar yan sandan Kano ke nema ruwa a jallo

  Rundunuar yan sandan jahar Kano, ta shelanta neman wasu matasa 72 da ake zargi da…