Gwamnan Kano Abba Kabir Ya Sauke Shugabannin Riko 44 Nan Ta Ke

Gwannan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sauke dukkanin shugabanin riko na kananan hukumomin jihar 44…

An Tsare Shugabannin Kananan Hukumomi 3 Da Wasu 19 Saboda Zargin Satar N660m A Kano.

An tsare shugabannin Ć™ananan hukumomi uku kan badaĆ™alar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da…