Wata kotun ma’aikata ta kasa dake Kano wato National Industrial Court, ta fara sauraren karar da…
Tag: kara
Wani Sojan Baka da ake zargi da laifin yin Sojan Gona da sunan Arewa Radio Kano da karbar kudaden wata mata ya shigar da gidan radio, yan sanda da wasu mutane 9 kara kotu ta hana kama shi.
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13, Karkashin jagorancin mai shari’a , Zuwaira Yusuf Ali, ta…