Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya koma gidansa da ke Jihar Kaduna da zama, bayan shafe…

Jirgin soji ya kashe fararen hula a Katsina

Wani jirgin sojin Najeriya ya jefa wa fararen hula bom inda ya kashe fararen hula bakwai…

ABUBAKAR SABO YA SABA LAYAR RANTSUWA A MATAYIN SABON ZABABBEN SHUGABAN KUNGIYAR HAUSA NA KWALEJIN ILMI TA AMINU KANO (AKCOE) HADIN GWIWA DA JAMI’AR TARAYYA DA KE DUTSIN-MA A JIHAR KATSINA.

  Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin gwiwa…

An kama likita kan laifin yi wa ’yan bindiga magani a Katsina

Jami’an tsaro sun kama wani ma’aikacin lafiya da ake zargi da yi wa wasu ’yan bindiga…

EFCC ta kama jami’an Gwamnatin Katsina kan sace tallafin N1.3b

Hukumar Yaki da Masu Karya Tattalin Arziƙi (EFCC) ta tsare jami’an gwamnatin jihar Katsina guda biyar…

Sojoji sun tarwatsa sansanonin ƴanbindiga a Tudun Bichi da ke Katsina

Dakarun haɗin gwiwa na jami’an tsaron Najeriya da ke aikin soji na musamman wato Operation Fansan…

An Kama Mutumin Da Ake Zargi Da Chanjawa Ma Su Kirar Kudi ATM

Wani matashi da ke yaudarar masu zuwa cire kudi a na’urar cirar kuɗi ta banki (ATM)…

Sojojin Sama Sun Kashe Yan Bindiga Sama Da 100 A Katsina

Hukumomi a jihar Katsina sun ce wani harin sojojin sama ya yi sanadin hallaka ƴan fashin…

Gwamnatin Nigeria Ta Ceto Mutane 58 Daga Hannun Yan Bindiga

Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa gwamnatin jihar Kaduna mutum 58 da ta ce ta kuɓutar daga…

Rundunar Yan Sandan Katsina Ta Kama Rikakkun Yan Fashi Da Makami.

Rundunar ‘yan sandan Katsina ta kama akalla batagari 15 da take zargi da aikata laifuffuka daban-daban…