Manoma A Ɗanja Sun Nemi Gwamnatin Jihar Ta Biya Su Diyyar Gonakinsu

Wasu manoma a Ƙaramar Hukumar Ɗanja sun nemi gwamnatin Jiihar Katsina da ta biya su diyyar gonakinsu da ta karɓa…

Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina

Gwamnan jihar Katisna Mallam Dikko Umar Radda ya buƙaci Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya…

Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 Bisa Zarginsu Da Hannu A Yin Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara.

Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta sanar da cafke wasu mutum biyu bisa zargin hannu a…

An Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara

Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. An yi garkuwa…

Jami’an tsaro shida na cikin mutanen da aka kashe a harin Katsina’

Rundunar ‘yansandan Najeriya reshen jihar Katsina ta ce akwai dakarunta huɗu da kuma dakarun tsaro biyu…

Tinubu ya ce a kamo maharan da suka kashe mutum 50 a Katsina

Shugaba Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su kamo maharan da suka kai hari a ƙananan…

Atiku ya yi Allah-wadai da harin da ya kashe mutum 50 a jihar Katsina

Ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar adawa ta PDP, a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya yi…

Majalisar dokokin Katsina ta gargaɗi MTN kan yawan katsewar sabis

Majalisar dokokin jihar Katsina ta buƙaci kamfanin sadarwa na MTN ya daina yawan katse sabis ba…

Gwamnatin Jahar Katsina Ta Rufe Gidajen Man Da Ake Zargin Suna Siyar Wa Yan Bindiga.

Gwamnatin jihar Katsina ta rufe Gidajen Mai 3 da ake zargin su da hannu wajen saida…

Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yan bindiga 11 a Katsina da Zamfara

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarun da ta tura don aikin murƙushe ‘yan ta-da-ƙayar-baya a jihohin…