Tsohon Dan takarar Gwamnan jihar Katsina ya raba Miliyoyin Kudi ga tsaffin ‘Yan takara na jam’iyyar da ya Fito

Tsohon Dan takarar Gwamnan jihar Katsina Sanata Yakubu Lado Danmarke na Jam’iyyar PDP a jihar Katsina…

Hukumomi a Kano sun cafke matar da ake zargi ta yi garkuwa da kanta a wani Hotel.

Hukumomi a jahar Kano, sun tabbatar da Kama wata matar aure mai suna Sa’adatu Muktar mai…

Yan Bindiga Na Shirye-Shiryen Kawo Min Hari — Dikko Radda

Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat…

An ceto mutum 20 daga hannun masu garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar sojan kasa ta Najeriya ta ce dakarunta sun ceto wasu mata kusan 20 daga masu…

Yan ta’addan da suka yi garkuwa da yan kai Amarya a Katsina sun yi alkwarin sake aurar da Amarya a wani bidiyo.

Yan bindigar da suka sace yan kai amarya a karamar hukumar Sabuwa ta jahar Katsina ,…

Me kaddamar da dakarun sa-kai da jihohin arewacin Najeriya ke yi ke nufi?

Jihar Zamfara ta kasance ta biyu a jerin jihohin da suka kaddamar da rundunar jami’an tsaron…

Wata Kotun Majistire ta tsare shugaban karamar hukuma da mutane 11, kan zargin hada kai, sacewa da kisan kan Dagaci.

Wata kotun majistare a jahar Katsina ta tsare shugaban karamar hukumar Batagarawa ta jihar, Hon. Bala…