Lakurawa Sun Kashe Ma’aikatan Kamfanin Airtel 3 A Jihar Kebbi

  Mako guda bayan kashe jami’an ’yan sanda biyu, ’yan ta’addan Lakurawa sun sake kai hari,…

Lakurawa sun tsere bayan sojoji sun ragargaje su a Kebbi

Mayaƙan Lakurawa sun tsere daga yankin Jihar Kebbi bayan sojoji sun yi musu luguden wuta. Sojojin…

Yadda mutanen gari suka yi artabu da Lakurawa a Kebbi

Rahotanni daga jihar Kebbi da ake arewa maso yammcin Najeriya sun ce aƙalla mutum 15 ne…

An ba iyalan DPO ɗin da aka harbe N1m su soma rage raɗaɗi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta bayar da tallafin Naira miliyan ɗaya ga iyalan DPO ɗin…

An kashe dukkanin ƴan bindiga da ke addabar jihar Kebbi

Gwamnatin Jihar Kebbi ta ce jami’an tsaro sun samu nasarar kashe dukkanin manyan ƴan bindiga da…

ICPC za ta binciki ɓacewar ƙunzugun yara 13,350 a asibitin Kebbi

Hukumar yaƙi da almundahana ta ICPC a Najeriya ta ce za ta binciki batun ɓacewar ƙunzugun…

Gwamnatin Tarayya Ta Zayyana Jihohin Da Ka Iya Fuskantar Ambaliyar Ruwa

  Ruwan sama babu kakkautawa da ake samu a baya-bayan nan ya sabbaba ambaliya a wasu…

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Matar Tsohon Alkalin Da Ta Hallaka Shi A Kebbi

Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke hukuncin rataya ga tsohuwar matar wani alkali kan laifin hallaka…

Kwastam Ta Mika Wa DSS Nakiyoyi 6,240 Da Aka Kama A Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke…

Gwamnatin Kebbi ta yi Alla-wadai da masu wawar kayan abinci

Gwamnatin jihar Kebbi ta yi Alla-wadai da halin wasu ɓata-gari masu wawar abinci a Birnin Kebbi.…