Kenya na bincike kan wani ƙarfe da ya faɗo daga sararin samaniya

Hukumomi a Kenya sun ƙaddamar da bincike kan wani ƙarfe mai nauyin kilogram 500 biyar da…

An tsige mataimakin shugaban ƙasar Kenya

Majalisar dattawa ta ƙasar Kenya ta tsige matamakin shugaban ƙasar Rigathi Gachagua. Shugaban majalisar ya ce…

Yadda Fasahar Zamani Za Ta Inganta Harkar Noma A Afirka

Masu manufar kere-kere suna kira da a kara samar da kudade, musamman ga mata, wadanda ke…

Mataimakin shugaban ƙasar Kenya zai gurfana gaban majalisa

A yau Talata ne mataimakin shugaban ƙasar Kenya zai gurfana a gaban ‘yan majalisar dokokin kasar…

An gurfanar da ƴansandan Kenya biyar kan tserewar ƙasurgumin mai kisan mata

An gurfanar da jami’an ƴansandan Kenya biyar bisa zargin taimaka wa mutumin da ake zargi da…

Ana tuhumar shugaban kungiyar asiri na Kenya da kashe mabiyansa fiye da 400

Ana tuhumar shugaban ƙungiyar asiri a ƙasar Kenya da laifin kashe mabiyansa fiye da 400. Jagoran…

Masu zanga-zanga a Kenya sun yi barazanar tsige shugaban ƙasar

A yau, Alhamis, matasan Kenya suka ci gaba da zanga-zangar da suka fara ta ƙin jinin…

Za a sanya harajin mallakar kyanwa a Kenya

Mutanen da suka mallaki kyanwa ko mage ko kuma mussa a Nairobi, babban birnin Kenya, na…

Shugaban ƴansandan Kenya ya yi murabus saboda mutuwar masu zanga-zanga

Sufeta-janar na ƴansandan Kenya ya ajiye muƙaminsa bayan makonnin da aka kwashe ana gudanar da zanga-zanga…

Hotuna: Yadda masu zanga-zanga suka kutsa majalisar dokokin Kenya

Ƴansanda a Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya, sun harbe akalla mutum biyar yayin wata gagarumar zanga-zanga…