Kisan Nafi’u Hafiz: Yan sandan Kano sun gurfanar da Hafsat Surajo da mutane 2 kan zargin kisan kai, yunkurin kashe kanta da bada bayanan karya.

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da Hafsat Surajo a gaban kotun majistiri mai namba…