Kisan Nafi’u: Rashin samun shawarwari daga ma’aikatar shari’a ya sanya an sake dage shari’ar mijin Hafsat Surajo da wasu mutane 2 a kano

Kotun majistiri mai namba 37, dake Yankaba Kano, ta sake tsare mijin matar nan Hafsat Surajo…