Gwamnatin Najeriya Ta Yi Maraba Da Daure Simon Ekpa A Finland

Gwamnatin Najeriya ta yaba da hukuncin da kotun lardin Päijät-Häme da ke ƙasar Finland ta yanke…

An gurfanar da waɗanda ake zargi da harin cocin Owo bayan shekara uku

Mutum biyar da ake zargi da shirya harin bam a Coci Katolika ta Saint Francis da…

An yanke wa matashin da ya kashe masoyiyarsa hukuncin kisa a Kwara

Wata babbar kotu da ke jihar Kwara a kudu maso yammacin Najeriya ta yanke wa Abdulrahman…

Kotu ta aike da dan TikTok din da ke wanka a kan titi a Kano gidan yari

Wata kotun Majistare da ke zamanta a unguwar Nomansland a Kano ta tura wani matashin dan…

Matashin Da Inji Ya Kama Wa Hannu Ya Yi Karar Kamfanin ASPIRA

Wata kotun ma’aikata ta kasa dake Kano wato National Industrial Court, ta fara sauraren karar da…

An Gurfanar Da Wani Mutum Da Zargin Satar Sarkar Karfe A Ibadan

Rundunar yan sandan jihar Oyo, ta gurfanar da wani mutum mai suna , Michael Jeremiah, a…

Kotu Ta Umarci Rundunar Yan Sanda Ta Kasa Ta Binciki Abdullahi Abbas Da Fa’izu Alfindiki Kan Zargin Bata Sunan Gwamnan Kano

  Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a kasuwar kurmi Kano, ta bai wa mataimakin babban…

Kano: An Ci Gaba Da Sauraren Shari’ar Fashin Babura Dauke Da Muggan Makamai A Garin Guringawa.

Kotun majistire mai Lamba 32 dake zaman ta a unguwar NormanSland ta ci gaba da sauraren…

Miji ya yi yunƙurin kashe matarsa kan zargin maita a Kano

  Kotu ta tsare wani magidanci a gidan yari kan zargin barazana ga rayuwar matarsa da…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Mutane 2 Bisa Zargin Satar Motoci A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wasu matasa  biyu da suka hada Bashir Adamu…