Hafsat Chuchu : Babbar Kotun Kano Ta Yanke Wa Malamin Da Ya Yi Wa Nafiu Hafiz Wankan Gawa Hukunci.

  Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 3 karkashin jagorancin Mai Shari’a Faruk Lawan, ta yanke…

Kotu Ta Dakatar Da Rushe Masarautun Kano

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da tube sarakuna biyar da rushe…

An Masa Ɗaurin Wata 2 Kan Satar Kayan Marmari

Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa…

Kotu Ta Yanke Wa ‘Yan Jarida Hukuncin Dauri A Gidan Yari Saboda Sukar Gwamnatin Tunisiya

Bsaïs da Zeghidi sun musanta zargin. Dukkansu sun ce suna gudanar da ayyukansu ne kawai, wajen…

Shaida Ya Fadi Ya Mutu Ana Shari’a Cikin Kotu

Wani dattijo da ya wuce shekara 70, ya faɗi ya mutu a cikin kotu yayin da…

Kotu ta bai wa Abba Kyari beli na mako biyu

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon mataimakin kwamishinan ƴan sanda…

An yanke wa malamin makaranta ɗaurin shekara 15 saboda yi wa ɗalibarsa fyaɗe

Wata babbar kotu a jihar Ekiti da ke kudancin Najeriya ta yanke wa wani malamin makaranta…

Kotu Yi Umarnin A Like Sammaci A Kofar Gidan Sadiya Icen-Kabari Bisa Zargin Bata Suna

Daga Ibrahim Aminu Riminkebe. Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a Shahuci Kano, karkashin jgaorancin…

Uba Ya Nemi A Yi Wa Dansa Daurin Rai Da Rai A Kano

Wani mahaifi  ya yi karar dansa a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke  zamanta a Fagge…

Kotu Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukunci Bisa Samun Da Laifin Haura Gida Da Yin Sata.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a Gama PRP Kano, ta yanke wa wani mutum…