Kotun Najeriya ta hana belin jami’in Binance

Wata babbar kotun tarayya a Abuja babban birnin Najeriya ta yi watsi da buƙatar bayar da…

An Sauya Kotun Da Ke Sauraron Shari’ar Ganduje A Kano

Babbar Alƙaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki ta sauya kotun da ke sauraron ƙarar…

Kotun Daukaka Kara: Sheik Abduljabbar Kabara Ya Datakatar Da Lauyan Da Yake Kare Shi.

Babbar kotun jaha ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da malam Abduljabbar Sheikh Nasir…

Jami’an DSS Sun Yi Kunnen Kashi Da Umarnin Alkali Kan Hana Su Yin Kame A Harabar Kotu

Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun yi watsi da gargadin alkali inda suka kai samame harabar…

Kano: Kotun Tarayya Ta Yanke Wa Mutane 17 Hukunci Bisa Samun Su Da Laifin Siyar Da Kudaden Wajen Ba Tare Da Lasisi Ba.

Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zaman ta a jahar Kano, karkashin jagorancin Justice M.N.Yunusa,…

Kotu Ta Kama Mace Mai Damfara Da Sa Hannun Abba Kyari

Babbar kotun Abuja da ke zamanta a Gwagwalada ta kama wata mai ’ya’ya biyar da laifin…

An Daure Dan Shekara 61 Kan Shan Hodar Iblis A Kano

Wani tsoho da shekara 71 zai yi zaman kaso na tsawon shekaru biyu sakamakon kama shi…

Zargin Batanci: Abduljabbar Da Lauyansa Ba Su Je Kotu Ba

Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zaman sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara ke kalubalantar…

Binance na zargin jami’an Najeriya da neman cin hancin dala miliyan 150

Kamfanin Binance ya zargi wasu manyan jami’an gwamnatin Najeriya da neman cin hancin dala miliyan 150…

An Guurfanar Da Matasan Da Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da Kisan Kai A Kano.

Kotun Majistiri mai lamba 4, dake zaman ta a jahar Kano, ta aike wasu matasa yan…