An Gurfanar Da Saurayi Mai Kai Wa Yan Bindiga Makamai A Kano.

Wani saurayi da aka kama zai kai wa ’yan bindiga harsadai 837 da kuma rokoki hudu…

Kotun Daukaka Kara: Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara Ya Nemi Gwamnatin Kano Ta Biya Shi 20m.

Kotun daukaka Kara dake zaman ta a sakatariyar Audu Bako Kano, ta dage ci gaba da…

Kotu Ta Yanke Wa Tsohon Manajan Bankin FCMB Hukuncin Shekaru 121 Saboda Da Damfarar 112.1m

  Wata babbar kotun jahar Anambra, ta yanke wa wani tsohon manajan Banki hukuncin daurin shekaru…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Wasu Mutane Bisa Zargin Bata Suna Da Karbar Kudi A Kano.

An gurfanar da wasu Mutane a gaban kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a Unguwar…

Kotu ta ɗage shari’ar ma’aikatan Binance a Najeriya

Wata babbar kotu a Abuja, babban birnin Najeriya ta ɗage sauraron ƙarar halasta kuɗin haram da…

Yan Sandan Bauchi Sun Gurfanar Da Matashin Da Yake Yaudarar Samari Da Sunan Fatima Mai Zogale.

Rundunar Yan Sandan Jahar Bauchi, ta gurfanar da wani matashi mai suna Kabiru Ibrahim, a gaban…

Kotu ta bai wa EFCC izinin rufe asusun banki 1146

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin alƙali Emeka Nwite ta bai wa hukumar EFCC da…

Kotu Ta Tsare Matashin Da Ake Zargi Da Kashe Matarsa Da Dutsen Guga A Kano

Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani matashi mai suna Adamu Ibrahim gidan gyaran…

Manyan Kotuna Sun Ci Karo Da Juna Kan Kama Yahaya Bello

A ranar Laraba ne labarin samamen da Hukumar Yaki Da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon…

Kotu Ta Kori Karar Da Ke Son A Hana Zabe Ranar Asabar A Najeriya

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da wani dan cocin…