Daga Mujahid Wada Kano. Babbar kotun jahar Kano mai Lamba 4 karkashin jagorancin mai shari’a Usman…
Tag: Kotu
Wata kotu ta aike da wani Aljani zuwa gidan gyaran hali a Kano
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Danbare Kano, ta aike da wani mutum…
Kotu Ta Umarci Ɗan Baba Impossible Ya Yi Rantsuwa Kan Zargin Dalla Wa Likita Mari
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Sabon Gari Bola, ta umarci Sa’id Muhammad Tahar…
Kotu ta yi umarnin likitoci su duba kwakwalwar Yar Tiktok Murja Kunya
Kotun shari’ar addinin muslinci ta Gama PRP Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, ta…
Kotu ta yanke wa mutumin da hukumar Hisbah ta kama tare Murja Kunya hukunci a Kano.
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta yanke wa Murtala…
Wata babbar kotun jahar Kano ta fara sauraren shaidu kan kisan matar da aka zarga da maita
Babbar kotun jahar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Usman Na’abba, ta fara sauraren shaidu kan tuhumar…
Kotu Ta Ƙi Amincewa Da Buƙatar Mawaƙi Kan Hana BBC Amfani Da Kiɗansa
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Jihar Kano, karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunusa,…
Kisan Nafi’u: Kotu ta yi umarnin a duba kwakwalwar Hafsat Chuchu bayan ta yi gum da bakin ta.
Shari’ar da ake zargin matar auren nan mai suna Hafsat Surajo (Chuchu), da zargin hallaka abokin…
Almundahanar N21.5bn: Kotu Ta Kori Karar Da Aka Shigar Da Tsohon Hafsan Sojin Sama
Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Legas ta kori karar da aka shigar da tsohon Babban…