Kotu Ta Dage Ci Gaba Da Sauraren Shaidu A Shari’ar Da Ake Zargin Matashin Da Ya Cinnawa Masallata Wuta A Kano.

  An sake Gurfanar da matashinnan, Mai suna Shafi’u Abubakar, a gaban babbar Kotun Shari’ar addinin…

Kotu ta hana EFCC kama tsohon minista kan taƙaddamar fili

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana EFCC, kama…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Matasa Dauke Da Takaddun Tuhuma 20 Bisa Zargin Satar Dabbobi A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban kotun shari’ar addinin…

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Tsare Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Uban Gidansu Don Su Mallaki Takaddar Fili

Kotun magistiri mai namba 80 dake zaman ta a Kano, ta aike da matasan da ake…

Kotu ta hana PDP tsige Damagun a matsayin shugaban riƙo

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da kwamitin amintattu BOT da majalisar ƙolinta daga…

Kotun ɗaukaka ƙara ta jaddada dakatar da kasafin kuɗin da Gwamnan Rivers Fubara ya yi

Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya ta tabbatar da hukuncin kotun tarayya da ya ba da umarnin…

Kotu Ta Tsare Matshin Da Ake Zargi Da Yunkurin Kashe Kansa Da Fetur.

Wata kotun majistiri karkashin jagorancin mai shari’a Rakiya Lami Sani, ta aike da wani matashi mai…

Mun Samu Umarnin Kotu Na Hana Mu Bayar Da Tsaro A Zaben Kananan hukumomin Ribas: Yan Sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta ce ba za ta bari a yi zaɓen ƙananan hukumomin…

Kano: Matar Da Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da Halaka Yar Abokin Mijinta Ta Fara Kare Kanta.

Wata babbar kotun jahar Kano,karkashin jagorancin mai shari’a Justice Yusuf  Ubale, ta dage ci gaba da…

Kotu ta haramta wa VIO kamawa da cin tarar masu ababen hawa

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta haramta wa hukumar bincike da…