Kotu Ta Sanya Ranar Yanke Hukunci Kan Danbarwar Gyaran Gidan Sarki Na Nasarawa.

  Wata babbar kotun jihar Kano, ta sanya ranar 10 ga Oktoba 2024, don yanke hukunci kan karar…

Kotu Ta Yanke Wa Matashin Da Aka Samu Da Laifin Satar Kayan Abinci Hukunci

An gurfanar da wani matashi a kotu kan sace kayan abinci a wani gida da kuma…

Kotu Ta Yanke Matashin Da Aka Samu Da Laifin Kai Wa Mara Lafiya Kwayoyi A Gadon Asibiti Hukunci.

  Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta Gurfanar da Wani matashi Mai suna Murtala Sa’idu Tudun…

An Gurfanar Da Budurwa Kan Zargin Watsawa Saurayi Man Suyar Awara.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci ta Kasuwa dake zaman ta, a Shawuci Kano, karkashin jagorancin mai…

Babbar Kotun Jahar Kwara Ta Yankewa Yan Fashin Bankin Offa Hukunci.

Mai shari’a Haleema Salman ta babbar kotun jihar Kwara, da ke Ilorin ta yanke wa wasu…

Kotu ta kori bukatar APC na hana zaben kananan hukumomin Kano

Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da bukatar Jam’iyyar APC na hana gudanar da zaben kanann…

Kotu Ta Umarci Yan Sandan Kano Su Kama Ma Su Kerawa Yan Daba Da Kwacen Waya Makamai.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 1 Fagge Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Umar lawan…

Kotu Ta Yanke Wa Matasan Da Suka Saci Kayan Jami’ar Bayero Kano Hukunci.

  Kotun Shari’ar addinin musulinci Mai namba 2 , dake zaman ta a Kofar kudu gidan…

Kotu ta kori buƙatar tsige Ganduje daga shugabancin APC

Babbar Kotun Tarayya ta kori ƙarar da aka shigar gabanta na neman ta tsige tsohon Gwamnan…

Allura Ta Tono Garma Bayan An Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Fisgo Hoton Alkalin Alkalai A Kotu.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Kasuwa Kano, karkashin jagorancin mai shari’a, Abdu…