Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta Gurfanar da Wani matashi Mai suna Murtala Sa’idu Tudun…
Tag: Kotu
An Gurfanar Da Budurwa Kan Zargin Watsawa Saurayi Man Suyar Awara.
Babbar kotun shari’ar addinin musulinci ta Kasuwa dake zaman ta, a Shawuci Kano, karkashin jagorancin mai…
Babbar Kotun Jahar Kwara Ta Yankewa Yan Fashin Bankin Offa Hukunci.
Mai shari’a Haleema Salman ta babbar kotun jihar Kwara, da ke Ilorin ta yanke wa wasu…
Kotu ta kori bukatar APC na hana zaben kananan hukumomin Kano
Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da bukatar Jam’iyyar APC na hana gudanar da zaben kanann…
Kotu Ta Umarci Yan Sandan Kano Su Kama Ma Su Kerawa Yan Daba Da Kwacen Waya Makamai.
Babbar kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 1 Fagge Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Umar lawan…
Kotu Ta Yanke Wa Matasan Da Suka Saci Kayan Jami’ar Bayero Kano Hukunci.
Kotun Shari’ar addinin musulinci Mai namba 2 , dake zaman ta a Kofar kudu gidan…
Kotu ta kori buƙatar tsige Ganduje daga shugabancin APC
Babbar Kotun Tarayya ta kori ƙarar da aka shigar gabanta na neman ta tsige tsohon Gwamnan…
Allura Ta Tono Garma Bayan An Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Fisgo Hoton Alkalin Alkalai A Kotu.
Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Kasuwa Kano, karkashin jagorancin mai shari’a, Abdu…
Kano: An Fara Binciken Matashin Da Ake Zargi Da Fisgo Hoton Alkalin Alkalai A Kotu Sannan Ya Buga A Kasa.
Ana zargin Wani matashi Mai suna, D. Shehu Ado, mazaunin unguwar Sagagi, ya shiga kotun shari’ar…
Kotu Ta Yanke Wa Barawon Wayoyin Iphone Hukunci.
Wata kotun majistiri dake zaman ta dake zaman ta a jahar Kaduna ta yanke hukuncin daurin…