Kotu ta tura shugabannin zanga-zangar Katsina gidan yari wata ɗaya

Wata kotu a jihar Katsina ta tura 7 daga cikin jagororin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Matasa Da Ake Zargin Da Satar Bindigu Kirar AK-47 A Kano

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da waɗanda ake zargi sace bindiga kirar AK-47, a…

Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukunci Bayan Ta Same Shi Da Laifi A Kano

Wata kotun shari’ar addinin musulinci da ke zaman ta, a unguwar Danbare Kano ta yanke wa …

Kotu Ta Tura Matashi Gidan Kaso Saboda Rubuta Sunan Allah A Jikin Kare

    Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu ta tura wani matashi…

Wata Ta Kotun Musulinci Ta Yanke Hukunci Kan Tuhume-tuhumen Da Ake Yi Wa Su Mata A Kano

Kotun shari’ar addinin Musulinci dake zaman ta a unguwar Danbare Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Mumzali…

Kotu ta tuhumi matashin da ya cinna wa mutane wuta a masallaci a Kano

Wata babbar kotun shari’ar Musulunci ta karanta wa Shafi’u Abubakar matashin da ake zargi da cinna…

Kotu ta hana Emefiele zuwa ƙasashen ƙetare neman magani

Wata babbar kotu a Abuja ta yi watsi da buƙatar tsohon gwamnan Babban Bankin Najeria na…

Kotu ta yi watsi da buƙatar cire ajami a kuɗin Najeriya

Wata babbar kotun tarayya a Legas kudancin Najeriya ta yi watsi da wata ƙara da aka…

Kotu ta hana Aminu Ado Bayero bayyana kansa a matsayin sarki

Wata Babbar Kotu a Kano ta umarci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daina…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Direban Motar Da Ake Zargi Da Ta Ke Mutane Lokacin Da Suke Sallar Juma’a A Kano.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta gurfanar da Direban Motar nan, mai suna Murtala Abdullahi Azare,…