Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a Osun ta yanke wa wasu masu garkuwa biyar…

Kotu ta kori ƙarar Nnamdi Kanu kan take hakki

Mai shari’a James Omotosho na babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya yi watsi ƙa karar…

Yahaya Bello ya nemi a mayar da shari’ar da ake yi masa zuwa Kogi

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya buƙaci alƙalin babbar kotun tarayya da ke Abuja ya…

Imran Khan ya yi rashin nasara a kotu

Tsohon Firaministan Pakistan Imran Khan, ya yi rashin nasara a ƙarar da ya ɗaukaka kan hukuncin…

Wata Kotu Ta Yanke wa Mutumin Da Ya Ke Tura Fina-finan Batsa Tare Da Yi Wa Matar Aure Dan Kira Hukunci A Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 2, dake zaman ta a kofar kudu gidan sarki, ta…

Ba za mu bi umarnin gwamna ba kan batun Aminu Ado – Ƴan sanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin gwamna Abba Kabir…

Kotu Ta Jingine Dokar Rushe Masarautun Kano

Wata babbar kotun tarayya da ke  Kano ta yi watsi da duk wani mataki da gwamnatin jihar  Kano ta dauka…

Kotu ta rushe ƙananan hukumomi 33 da tsohon gwamnan Ondo ya ƙirƙiro

Babbar kotun jihar Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya ta rushe kananan hukumomin mulki 33…

An Gurfanar Da Magidancin Da Ake Zargi Da Lakadawa Matarsa Duka

An gurfanar da wani magidanci a gaban kotun shari’ar addinin musulinci, dake zamanta a hukumar Hisbah…

Nnamdi Kanu na duba yiwuwar yin sulhu da gwamnatin Najeriya

Lauyoyin jagoran ƙungiyar Ipob mai rajin kafa ƙasar Biafra, Nnamdi Kanu sun bayyana cewa akwai yiwuwar…