Kotu a jamhuriyar Nijar ta cire wa Mohamed Bazoum rigar kariya

Kotu mafi girma a jamhuriyar Nijar ta cire wa tsohon shugaban Ƙasar, Mohamed Bazoum rigar kariya…

Shari’ar Murja Kunya: Kotu Ta Umarci Hisbah Ta Yi Bayanin Dokokinta Masu Kama Da Juna

A ci gaba da shari’ar da fitacciyar ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, ta yi karar hukumar…

Kotu na da hurumin sauraron ƙara kan masarautar Kano

Wata babbar kotu a Kano ta yanke hukuncin cewa tana da hurumin sauraron ƙarar da aka…

Rashin Sadar Da Sammaci Ya Kawo Tsaiko A Shari’ar Masarautar Kano.

Rashin sadar da sammaci ga wadanda ake kara ya hana sauraron shari’ar rikicin Masarautar Kano da…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Wani Mutum Bisa Zargin Gwada Karfi Da Tsoratarwa Ga Matarsa A Kano.

Babbar Kotun Shari’ar addinin Musulunci da ke zaman ta a unguwar Hausawa Filin Hockey ta bayar…

An ci tarar DSTV kan ƙara kuɗi ba tare da izini ba

Kotun Kare Masu Sayayya da Gasa Tsakanin Kamfanoni ta Najeriya ta ci tarar fitaccen kamfanin talbijin…

Za a yanke hukunci kan hurumin kotu a rikicin masarautar Kano ranar 13 ga watan nan

Babbar kotun tarayya da ke Kano ta sanya ranar 13 ga watan nan na Yuni domin…

Yan majalisar Amurka sun buƙaci Shugaba Biden ya sa baki a saki shugaban Binance da ke tsare a Najeriya

Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka 16 sun rubuta wasiƙar koke zuwa ga shugaban ƙasar, Joe Biden,…

Yajin Aiki Ya Hana Sauraron Shari’ar Masarautar Kano

Yajin aiki da Kungiyar Kwadago (NLC) ta fara kan mafi karancin albashi ya hana kotu sauraron…

An samu lauyan da zai kare mutumin da ya cinna wa masallaci wuta a Kano

Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi…