Kowa ya debo da zafi: Kotu ta tsare matashin da ake zargi da fasa gilashin motar yan sanda da wayar salularsu a Kano

An gurfanar da wani matashi agaban kotun majistiri dake zaman ta , a unguwar Norman’sland Kano…