Za mu hukunta waɗanda suka cinye wa ma’aikatanmu goron sallah

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya ɗauki alwashin hukunta jami’an gwamnati da ke da hannu a…

Serap ta buƙaci CBN ya yi bayanin ɓatan N100bn na kuɗin da suka lalace

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci gwamnan babban bankin ƙasar,…

Sabon kuɗin da Emefiele ya sauya ba shi Buhari ya sahale ba’

Tsohon darakta kuɗi na Babban Bankin Najeriya, CBN, Ahmed Bello Umar, ya ce sabon kuɗin da…

EFCC ta ƙwato naira biliyan 156 a shekara guda

Shugaban hukumar EFCC mai yaƙi da cin Hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukoyede ya ce…

Kano: Kotun Tarayya Ta Yanke Wa Mutane 17 Hukunci Bisa Samun Su Da Laifin Siyar Da Kudaden Wajen Ba Tare Da Lasisi Ba.

Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zaman ta a jahar Kano, karkashin jagorancin Justice M.N.Yunusa,…

NLC Ta Rufe Ofishin NERC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe ofishin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) domin nuna adawa da…

An gurfanar da Kwastoma bayan ya sace Kudin da ya biya Karuwa.

An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa zargin sace kudin da ya biya wata mace…

Kotu ta yanke wa mai damfarar yan POS da yankakkun takaddu a matsayin kudi hukunci a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Gama Kano , ta yankewa, wani matashi…