Ba za mu iya biyan mafi ƙanƙantar albashi na N60,000 ba – Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin…

‘Ƴan Najeriya za su wahala idan NLC ta ci gaba da yajin aiki’

Ministar ƙwadago ta Najeriya, Nkeiruka Onyejeocha, ta ce ƴan ƙasar su sha wuya idan har ƙungiyar…

Sojoji sun kewaye wurin tattaunawarmu da gwamnati – NLC

Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta yi iƙirarin cewa dakarun soja sun kewaye ginin da suke tattaunawa…

Shugabannin ƙwadago da na gwamnati na tattaunawa

Wakilan ƙungiyar ƙwadago ta NLC da TUC na can na ci gaba da tattaunawa da wakilan…

Gwamnatin Najeriya ta ce yajin aikin da ƴan kwadago ke yi ya saɓa wa doka

Ministan shari’a na Najeriya Lateef Fagbemi ya ce yajin aikin da manyan ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar suka…

Maniyyatan Najeriya Na Cikin Rashin Tabbas Saboda Yajin Aiki

Jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya ta shiga rudani bayan kungiyoyin kwadagon kasar sun tsunduma yajin aiki…

Gwamnatin Najeriya ba za ta iya biyan albashin da ‘yan kwadago ke nema ba

Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a…

Kungiyoyin Kwadagon Nigeria Sun Watsi Da Karin Albashin Da Gwamnati Ta Yi Wa Ma’aikata

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi watsi da ƙarin albashin da gwamnatin tarayyar ƙasar…

Ba mu amince da wasu mombobin kwamitin albashi ba – Shugaban NLC

Shugaban kungiyar Kwadago na Najeriya, Joe Ajaero ya ce wasu gwamnonin da har yanzu ba su…