Gwamnan Jigawa ya mayar da Kwamashina Dalladi Sankara kan muƙaminsa

Gwamnan jihar Jigawa a arewacin Najeriya ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamashinansa na ayyuka…

Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinansa kan zargin lalata da matar aure

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara…