Abba Ya Miƙa Sunan Ibrahim Waiya, Wada Sagagi Da Mutane 4 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni Ga Majalisar Dokokin Kano.

  Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya aike da sunayen wasu mutum shida ga Majalisar…

Kwamishinoni Mata Na Arewacin Nigeria Sun Yi Taro A Kaduna Kan Matsalar Tsaro Da Mata da Kananan Yara Ke Fuskanta.

Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna da wasu kwamishinoni mata na jihohin arewacin Nigeria ,sun Yi wani zama…

Majalisar dokokin Rivers za ta tantance waɗanda ake son naɗawa kwamishinoni

Yan majsalisar dokokin Rivers da ke biyayya ga gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, za su tantance mutane…