Yan kwangila ne dalilin ɗauke wutar lantarki —EFCC

Hukumar Yaƙi da Masu Karya Tattalin Arziƙi ta Nijeriya (EFCC) ta ɗora laifin yawan lalacewar babbar…

Yan sanda Sun Gargadi Al’umma Su Kara Kula Da Taransufomomin Su.

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Hayatu Usman, ya yi gargaɗi ga al’umma kan tsaron taransfominin wutar…

Babban layin lantarkin Nijeriya ya sake daukewa

Babban layin wutar lantarki na kasa a Nijeriya ya sake daukewa gaba daya a yayin da…

Lokaci ya yi da jihohi za su sama wa kansu wutar lantarki —Kwankwaso

Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana…

Majalisar wakilai za ta binciki yawan lalacewar babban layin wutar Najeriya

Majalisar wakilan Najeriya ta umarci kwamitinta kan wutar lantarki da ya binciki dalilin da ya sa…

Rashin wutar lantarki ya tilastawa kotu taƙaita zamanta na awa 3 a Kano

Sanadiyyar matsalar rashin wutar lantarki ta ƙasa da kuma sakamakon katsewar wutar lantarki da ta jefa…

Masana sun ce akwai buƙatar sabunta kayayyakin babban layin lantarki

A Najeriya masana kan harkar wutar lantarki sun yi kira a sabunta kayayakin babbar cibiyar wutar…

Wutar Lantarki: Najeriya Ta Samu Lamunin Dala Miliyan 500 Daga Bankin Duniya

Najeriya ta samu lamunin dala miliyan 500 da bankin duniya ya baiwa bangarenta na wutar lantarki…

Rashin Wutar Lantarki Barazana Ce Ga Tsaron Nigeria – Alh. Halifa Bala Rabi’u

Tun bayan da Gwamnatin Tarayya ta Janye Tallafin wutar lantarki kuma daga baya ta sanar da…

NLC Ta Rufe Ofishin NERC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe ofishin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) domin nuna adawa da…