Kudirin Neman Dawo Da Tsohon Taken Najeriya Ya Tsallake Karatu Na 2 A Majalisar Dattawa

Kudirin da daya daga cikin jagororin majalisar, Opeyemi Bamidele, ya gabatar ya samu gagarumin goyan baya…