Tsaro: Majalisa za ta ƙara Naira Biliyan 50 a kasafin ma’aikatar tsaro

Kwamitin Tsaro na Majalisar Wakilai, ya yanke shawarar ƙara Naira biliyan 50 da aka ware wa…

Ba za mu gama aiki kan kasafin 2025 ba kafin sabuwar shekara – Majalisar Dattawan Najeriya

Majalisar Dattawan Najeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da kada su tsammaci za ta kammala tantance kasafin…

Yan Majalissar Wakilai Za Su Ba Wa Shugaba Tinubu Miliyan 704.91 Don Tallafawa Yan Nigeria

Majalisar Wakilan Najeriya ta ce za ta gabatar wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kuɗin da suka…

Majalisar zartarwar Najeriya za ta tafi hutu

Majalisar zartarwar Najeriya ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙasar, Bola Tinubu ta sanar da cewa za ta tafi…

Majalisa ta sa a kamo Shugaban Kamfanin Julius Berger kan zargin N141bn

  Majalisar Dattawa ta amince da ba da umarnin kamo mata Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na…

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2025 Ga Majalisa A Makon Gobe

Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da ƙudirin…

Tsarin shugaba ko firaminista, wanne ya fi dacewa da Najeriya?

Kan ‘yan siyasa da sauran masu ruwa da tsaki a harkokin mulkin Najeriya ya rabu game…

Majalisar Dokokin Neja Ta Nuna Damuwa Kan Yadda ‘Yanbindiga Suka Mamaye Dajin Horar Da Sojojin Najeriya

Majalisar Dokokin jihar Nejan Najeriya ta nuna damuwa tare da fargaba kan yadda ‘yanbindiga suka kwace…

Majalisar wakilai za ta binciki yawan lalacewar babban layin wutar Najeriya

Majalisar wakilan Najeriya ta umarci kwamitinta kan wutar lantarki da ya binciki dalilin da ya sa…

Ƴan majalisa sun gayyaci shugaban jami’ar Dutsin-Ma kan ‘rashin iya shugabanci’

Kwamitin majalisar wakilai da ke kula da korafe-korafen jama’a ta gayyaci shugaban Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma…