Tinubu ya samu tarba da sabon taken Najeriya a majalisar dokokin ƙasar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa majalisar dokokin ƙasar, domin ƙaddamar da ayyuka tare da yi…

Majalisar Dattawan Najeriya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdul Ningi

Majalisar Dattawan Najeriya ta yafe wa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da janye dakatarwar da ta…

Tinubu zai yi wa ‘yan majalisa jawabi a bikin dimokuraɗiyya

Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai yi wa zaman haɗin gwiwa na majalisar ƙasar jawabi gobe Laraba…

DSS Ta Bayyana Dalilin Jibge Jami’an Ta A Fadar Sarkin Kano

Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta musanta wasu rahotannin da aka yada na cewa ta jibge…

Majalisar dokokin Kano ta miƙa wa gwamna sabuwar dokar masarautu

Kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Jibril Falgore tare da rakiyar wasu jagororin majalisar sun isa gidan…

Majalisar Kano ta rushe masarautu biyar na jihar

Majalisar dokoki ta jihar Kano a arewacin Najeriya ta amince da rushe duka masarautun jihar bayan…

Ƙudirin Gyara Dokar Masarautun Kano Ya Tsallake Karatun Farko

Ƙudirin gyara dokar Masarautun Kano ya tsallake karatun farko yayin da Majalisar Dokokin jihar ta soma…

Jami’an tsaro sun yi wa majalisar dokokin Cross River tsinke bayan tsige kakakinta

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya da na ‘yan sanda a Najeriya sun yi wa harabar…

Majalisar dokokin Katsina ta gargaɗi MTN kan yawan katsewar sabis

Majalisar dokokin jihar Katsina ta buƙaci kamfanin sadarwa na MTN ya daina yawan katse sabis ba…

Majalisar Kano Za Ta Yi Wa Dokar Masaratu Gyaran Fuska

Majalisar Dokokin Kano ta amince da bukatar yin gyaran fuska ga dokar masarautu da nadin sarakuna…