Majalissar dokokin Nijeriya za ta sanya baki don sakin dalibin ABU Zaria da DSS ta tsare shekaru 9 ba tare da shari’a ba.

Iyayen dalibin nan mai suna, Isah Umar , dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello Zaria Kaduna…