Kotu ta umarci Aminu Ado ya daina ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano

Babar kotun jihar kano ta umarci sarkin Kano na 15, Mai martaba Aminu Ado bayero da…

Sai yau Litinin muka karɓi umarnin kotu kan sauke Aminu Ado – Gwamnatin Kano

Yayin da ake cigaba da dambarwar saukewa da ɗora sabon sarki a jihar Kano da ke…

Cikin Hotuna Yadda Aka Ci Gaba Da Harkoki A Kano.

Harkokin yau da kullum sun ci gaba da gudana a sassan birnin Kano, kamar yadda aka…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gano Shirin Yin Kone-kone Cikin Dare A Wasu Muhimman Wurare Don Haifar Da Rudani.

Rundunar ta yan sandan jahar Kano, tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaron jahar , sun…

Rikicin Masarauta: Malaman Kano Sun Buƙaci Tinubu Ya Samar Da Zaman Lafiya

Gamayyar Malaman Addinin Musulunci a Jihar Kano, sun buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya…

CISLAC ta yi kira a wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Kano

Cibiyar Rajin Kyautata Ayyukan Majalisun Dokoki da Yaƙi da Rashawa a Najeriyar wato CISLAC, ta bayyana…

Babu hannuna a komawar Aminu Ado zuwa Kano – Ribadu

Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro ya musanta zargin hannun Nuhu Ribadu…

Tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Ya Magantu Kan Dabarwar Sarauta

Sarki Aminu Ado Bayero ya yi kira ga jama’ar Kano da su kwantar da hankalin su…

Aminu Ado Bayero ya shiga fadar sarki ta Nassarawa

Tsohon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shigar wata fadar sarki da ke unguwar Nassarawa…

Da Dumi-dumi: Gwamnatin  Kano Ta Bayar Da Umarnin Cafke Tsohon Sarki Aminu Ado Bayero

Gwamnatin jahar Kano ta bayar da umarnin cafke tsohon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ,…