Wata Ta Kotun Musulinci Ta Yanke Hukunci Kan Tuhume-tuhumen Da Ake Yi Wa Su Mata A Kano

Kotun shari’ar addinin Musulinci dake zaman ta a unguwar Danbare Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Mumzali…

An Kama Barauniyar Jariri Dan Wata Daya

Wata mata mai shekara 21 ta faɗa komar ’yan sanda sakamakon zargin ta da sace wani…

An ƙaddamar sabon a-daidaita-sahu na mata zalla a Kano

An ƙaddamar da babura masu ƙafa uku na a-daidaita-sahu guda 120 masu aiki da lantarki waɗanda…

Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu a Neja

Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu 100 da kakakin majalisar dokokin…

Auren Marayu: Limamai Sun Yi Wa Ministar Tinubu Wankin Babban Bargo

Gamayyar kungiyoyin addinin musulunci da ta limaman Jihar Neja sun yi wa Ministar Mata, Uju Kennedy-Ohanenye…

Hisbah ta hana maza masu kunna kiɗa a wurin taro zuwa bikin mata a Kano

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta haramta wa maza masu kunna kida a wurin taruka da…

Yan Sandan Kano Sun Kama Dilan Kwayar Da Ake Zargi Da Rarrabawa A Gidajen Matan Aure.

Rundunar ƴansandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama wani riƙaƙƙen “dillalin ƙwaya” da ta…

Kotu Ta Tsare Matashin Da Ake Zargi Da Kashe Matarsa Da Dutsen Guga A Kano

Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani matashi mai suna Adamu Ibrahim gidan gyaran…

Kano:Hukumar Hisba ta gurfanar da wasu mata bisa zarginsu da haifar da hatsaniya da Karuwanci a Sabuwar Gandu da Sabongari

  Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta gurfanar da wasu mata 4, a gaban kotun shari’ar…