An Gurfanar Da Matasan Da Ake Zargi Da Haura Gidajen Jama’a Da Yi Mu Su Kwace A Unguwar Medile Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wasu matasa hudu a gaban kotun majistiri mai…

Yan sanda sun kama ɓarayi 2, sun ƙwato wayoyi 25 a Borno

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta kama mutum biyu da ake zargin masu ƙwacen wayar…

N-power : Taurin Bashi Ya Sanya Matasa Za Su Gudanar Da Zanga-zangar Kwanaki 5.

  Kungiyar matasan da suka ci gajiyar shirin N-power, sun bayyana cewa har yanzu ba su…

Mun Dakatar Da Fafutikar Neman Tsige Ganduje Daga shugabancin APC – Matasan Arewa Ta Tsakiya

Gamayya kungiyoyi matasan Arewancin Nigeria, ta tsakiya  ta dakatar da fafutikar da ta ke yi,  ta…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Matasa Dauke Da Takaddun Tuhuma 20 Bisa Zargin Satar Dabbobi A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta gurfanar da wasu matasa uku a gaban kotun shari’ar addinin…

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Tsare Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Uban Gidansu Don Su Mallaki Takaddar Fili

Kotun magistiri mai namba 80 dake zaman ta a Kano, ta aike da matasan da ake…

Yan Sandan Kano Sun Kama Mutane 3 Da Zargin Kisan Kai Don Su Mallaki Takaddun Fili.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano ta cafke wasu matasa Uku da ake Zargin sun hada Kai…

NSCDC Ta Kama Mutane 2 Da Zargin Fashi Da Makami A Kano

Hukumar tsaron civil Defence ta kasa reshen jahar Kano, ta kama wasu matasa biyu dauke da…

Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Buga Takaddun Kammala Makarantu Na Bogi.

Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wasu mutane 4 bisa zargin su da aikata laifin…

Dr. Jamilu Gwamna Ne Mafitar Matsalolin Mu : Matasan Gombe

Matasan jahar Gombe sun yi kira ga Dr. Jamilu isiyaku Gwamna, da ya fito takarar gwamna,…