Matashi ya mutu ana cikin tafiya a motar haya

Wani matashi dan shekara 29 ya yanke jiki a fadi a mace a lokacin da suke…

An Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Aikata Fashi Da Makami, Sata Da Tsoratarwa A Kano.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci, dake zaman ta a garin Bichi Kano, ta bayar da umarnin…

Ana Zargin Matashi Da Yi Wa ’Yar Shekara 4 Yankan Rago A Gidansu

An kama wani matashi kan yi wa ’yar makwacinsa mai shekaru hudu yankan rago a lokacin…

Wata Kotu Ta Bayar Da Umarnin Tsare mutumin Da Ake Zargi Da Zane Dan Kishiyar Yayarsa Saboda Wani Sabani A Kano.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Rijiyar Lemo Kano, ta bayar da…

Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukunci Bayan Ta Same Shi Da Laifi A Kano

Wata kotun shari’ar addinin musulinci da ke zaman ta, a unguwar Danbare Kano ta yanke wa …

Yan sanda sun kama matashi kan zargin garkuwa da kansa

Rundunar ‘yan sanda jihar Legas ta ce ta kama wani matashi kan zargin ƙaryar garkuwa da…

Tirkashi: Abin Ya Wuce Satar Kaya A Cikin Unguwanni Har Ya Kai Ga Ana Sata A Maƙabartu.

Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Buhari da ake zargi da satar Allunan Maƙabartar…

Rundunar Yan Sanda Ta Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Dukan Mace Har Gida A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Zaharaddin Yusuf,  a gaban…

Ana Zargin Wani Matashi Da Kashe Mahaifiyarsa A Kano

Daga Garin Kachako dake Ƙaramar Hukumar Takai kuwa wani matashi Umar Yunusa Kachako ake zargin ya…

An Masa Ɗaurin Wata 2 Kan Satar Kayan Marmari

Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa…