Za mu kawo ƙarshen talaucin da ya yi wa Najeriya katutu nan da 2030 — MDD

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin ta taimaka wa…

Najeriya ta cancanci kujerar wakilci a kwamatin tsaro na MDD – Badaru

Ministan tsaron Najeriya ya ce ƙasar ta samu dukkan cancantar da ake buƙata ta samun zama…

Gabashi da Kudancin Afirka ne suka fi yawan masu cutar HIV – Rahoto

Wani sabon bincike da Hukumar yaƙi da cutar HIV ta Majalisar Dinkin Duniya ta gabatar ya…

Muna shirin mayar da ƴan gundun hijira 6000 gida daga Chadi da Kamaru

Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin mayar da ‘yan gudun hijirar ƙasar aƙalla 6000 daga ƙasashen…