Minista Ya Yi Murabus Saboda Matsalar Wutar Lantarki A Saliyo

Ministan makamashi a ƙasar Saliyo, Alhadji Kanja Sesay ya yi murabus sakamakon yawaitar ɗaukewar wutar lantarki…