Shari’ar Murja Kunya: Kotu Ta Umarci Hisbah Ta Yi Bayanin Dokokinta Masu Kama Da Juna

A ci gaba da shari’ar da fitacciyar ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, ta yi karar hukumar…

Asali Da Tashen Murja Kunya

Murja Kunya ta kasance shahararriyar ’yar TikTok, wadda ta yi fice a shafukan sada zumunta saboda…

Kotu Ta Haramta Wa Murja Kunya Amfani Da Shafukan Sada Zumunta

Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Bompai ta haramta wa fitacciyar jarumar nan ta…

Murja Ta Kai Ƙarar Hisbah Gaban Kotu

Fitacciyar jarumar nan ta dandalin TikTok, Murja Ibrahim Kunya, ta yi ƙarar Gwamnatin Kano a gaban…

Shari’ar Murja Kunya: Hukumar Hisbah a Kano ta musanta labarin da ake yada wa kan murabus din kwamandan ta Sheik Aminu Ibrahim Daurawa

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim…

Kallo ya koma sama: Kakakin kotun Musulinci a Kano Muzammil A. Fagge ya bayyana cewa ma su gabatar da kara ne suka ari Murja Kunya don tuntubarta kan wani zargi.

Sakin Murja Ibrahim Kunya, ya ya mutsa hazo a shafukan sada zumunta, da kuma jahar Kano…

Sakin Murja Kunya daga gidan yari ya tayar da ƙura a shafukan sada zumunta

Yan Nigeria suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu game da sakin da aka yi wa shahararriyar…

Kaunar Murja Kunya ya ratsa cikin zuciya ta don haka ku Aura mun ita: Ustaz Assalafi

Daga B. Imam. Wani Santalelen Ustaz Kuma matashi me jini a jika, ya roƙi Gwamnan kano,…

Kotu ta yanke wa mutumin da hukumar Hisbah ta kama tare Murja Kunya hukunci a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Gama PRP Kano, ta yanke wa Murtala…

Kotu ta tisa keyar Murja Ibrahim Kunya gidan gyaran hali a Kano

An gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya, a gaban kotun shari’ar addini…