An dakatar da masu tsaron asibitin Imam Wali bisa zargin sakaci da aiki har mai Nakuda ta haihu a Mota a Kano.

Hukumar kula da asibitoci ta jahar Kano, ta amince da dakatar da masu tsaron asibitin Haihuwa…