Ambaliya ruwa ta haifar da asarar rayuka a Maraɗi an Jamhuriyar Njar

Mamakon ruwa sama da ake samu a ‘yan kwanakin nan a wasu sassan ƙasar Jamhuriyar Nijar…

Nijar za ta fara tattara bayanan ƴan ta’adda

Gwamnatin sojin Nijar ta buɗe rajista domin tattarawa tare da adana sunayen waɗanda ake zargi a…

Gwamnatin sojin Nijar ta kafe kan zargin Najeriya da yi mata zagon-ƙasa

Gwamnatin Mulkin sojin Nijar ta tsaya kai da fata, cewa lalle makwabciyarta Najeriya na bayar da…

Wata sabuwar ƙungiyar tawaye ta ɓulla a Jamhuriyar Nijar

Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin…

Sabuwar Takaddama Ta Kaure A Kan Ministocin Gwamnatin Bazoum Da Kotu Ta Ba Da Belinsu

A yayin da ‘yan uwa da abokan ministocin nan hudu na hambararriyar gwamnatin Mohamed Bazoum a…

Yau ake sa ran sakin ministocin Bazoum huɗu da sojoji suka tsare a Nijar

A yau ake sa ran sako wasu tsofaffin ministoci guda hudu na tsohuwar gwamnatin hamɓararen shugaban…

Gwamnatin sojin Nijar ta rage farashin fetur

Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Gwamnatin ta rage…

Ba gudu ba ja da baya kan ficewarmu daga Ecowas’

Shugabannin gwamnatin mulkin soji a Nijar da Mali da kuma Burkina Faso sun ce ba zasu…

Sojojin Nijar sun kama Ɓaleri, ɗan bindigar da Najeriya ke nema

Jami’an tasro a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗanbindigar nan Ɓaleri, wanda ake nema…

Halilu Buzu: Ɗan Nijar ɗin da sojojin Najeriya ke nema ruwa-a-jallo

Rundunar sojin Najeriya ta buƙaci hukumomin jamhuriyar Nijar su kama mata wani mutum da suka bayyana…