An gudanar da zanga-zangar neman sojojin Amurka da na sauran ƙasashe su fice Nijar

Dandazon mutane ne suka fito a Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar tare da buƙatar sojojin Amurka…

Kotu ta ba da umarni a saki dangin Bazoum nan take

Wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta yanke hukunci a kan ƙarar lauyoyin dangin…

Gwamnatin Nijar Ta Yanke Hulɗar Soji Da Amurka

Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyyar Nijar karkashin Janar Abdourahamane Tchiani ta sanar da yanke alaƙar soji…

Ƴankasuwar Nijar sun yi watsi da ƙayyade farashin shinkafa

Ƴankasuwa a jamhuriyyar Nijar sun bijire wa dokar da ministan kasuwacin kasar ya sanya wa hannu…

An fara taron ministocin harkokin wajen ƙasashen Ecowas

Ministocin harkokin wajen kasashen mambobin kungiyar Ecowas sun fara taro a yau Alhamis a Abuja, karon…

Har Yanzu Kuna Tare Da Mu —Martanin ECOWAS Ga Nijar, Mali Da B/Faso

Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce kasashen Nijar da Mali da Burkina…

Burkina Faso da Mali da Nijar sun fice daga ECOWAS

Uku daga cikin ƙasashen da sojoji suke jagoranta a yammacin Afrika sun ce za su fice…