Ba za mu iya biyan mafi ƙanƙantar albashi na N60,000 ba – Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin…

‘Ƴan Najeriya za su wahala idan NLC ta ci gaba da yajin aiki’

Ministar ƙwadago ta Najeriya, Nkeiruka Onyejeocha, ta ce ƴan ƙasar su sha wuya idan har ƙungiyar…

Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikata kari kan sabon albashi mafi karanci na naira dubu 60.

Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyoyin kwadagon NLC da TUC a wani…

Dakarun da suka kewaye wurin tattaunawa da NLC masu gadin Ribadu ne – Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar ƙwadago ta yi cewa sojoji sun kewaye wurin…

Shugabannin ƙwadago da na gwamnati na tattaunawa

Wakilan ƙungiyar ƙwadago ta NLC da TUC na can na ci gaba da tattaunawa da wakilan…

Maniyyatan Najeriya Na Cikin Rashin Tabbas Saboda Yajin Aiki

Jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya ta shiga rudani bayan kungiyoyin kwadagon kasar sun tsunduma yajin aiki…

Gwamnatin Najeriya ba za ta iya biyan albashin da ‘yan kwadago ke nema ba

Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a…

Ana Zargin ’Yan Najeriya Da Satar N720m A Wurin Aikinsu

An sallami wasu ’yan Najeriya bakwai daga aiki kan zargin satar Naira miliyan 720 (Dala 600,000)…

Gwamnati Da NLC Za Su Sake Zama Kan Mafi Karancin Albashi.

Kwamitin da gwamnatin Najeriya ta kafa kan sabon mafi ƙarancin albashi a ƙasar zai sake zama…

NLC Ta Rufe Ofishin NERC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe ofishin Hukumar Wutar Lantarki (NERC) domin nuna adawa da…