Kungiyoyin Kwadagon Nigeria Sun Watsi Da Karin Albashin Da Gwamnati Ta Yi Wa Ma’aikata

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi watsi da ƙarin albashin da gwamnatin tarayyar ƙasar…

Tinubu Ya Yi Wa Ma’aikata Karin Albashi.

  Gwamnatin Tarayya ta yi wa ma’aikatanta karin albashi da kashi 25% zuwa kashi 35%. Kazalika…

NLC ta nemi sabon albashi mafi ƙaranci ga ma’aikta na N615,000

Kungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta gabatar da buƙatar ƙarin sabon albashi mafi karanci na N615,000…

Za mu bai wa masu zanga-zanga a Najeriya kariya – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce za ta bai wa masu zanga-zangar tsadar rayuwa a ƙasar kariya,…

NLC ta zargi gwamnatin Najeriya da shirya kai mata hari

Kungiyar Ƙwadado ta Najeriya NLC, ta zargi gwamnatin ƙasar da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a…

Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Zanga-Zangar Gama-Gari Da Za Mu Gudanar — NLC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta sanar da cewa babu gudu babu ja da baya dangane…

DSS ta gargaɗi NLC kan ƙudurinta na shirya zanga-zanga

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago ta NLC da ta…