Shugabar Matan PDP Shiyar Arewa Maso Yamma Ta Bukaci Gwamnan Kano Abba K. Yusuf Ya Dawo Jam’iyar.

  Shugabar matan jam’iyar PDP shiyar Arewa maso yamma, Amb. Zainab Audu Bako, ta yi kira…

NNPP ta dakatar da Kawu Sumaila da Ali Madakin Gini

Jama’iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano ta sanar da dakatar da Sanata Kawu Sama’ila da wasu…

Waɗansu na son na yi wa Kwankwaso butulci – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya nuna matukar damuwa kan wadanda ya kira masu son…

Sabuwar Baraka Ta Kunno Kai A Kwankwasiyyar Kano

Babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin da ‘yan majalisar…

Abin da ya sa ba a rantsar da shugaban ƙaramar Kumbotso na Kano ba

A jihar Kano, har yanzu tsugune ba ta ƙare ba, duk da kammala zaɓen ƙananan hukumomi…

NNPP Ta Lashe Zaɓen Shugabannin Kananan Hukumomi 44 a Kano

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Kano KANSIEC ayyana ƴan takarar jam’iyyar NNPP a matsayin…

Jam’iyar NNPP Ta Kori Ali Hard Worker

Ana tsaka da yanke hukunci a babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai Shari’a…

Ba yi zaɓen ƙananan hukumomi a Kaduna ba — PDP

Jam’iyyar adawa ta PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana cewar ba a gudanar da zaɓen ƙananan…

Abba ya yi tafiya yayin da rikici ya dabaibaye NNPP a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi tafiya zuwa Abuja, yayin da rikici ke ƙara…

Ba zan ce uffan ba kan dambarwar da ke faruwa a jam’iyyar NNPP ba – Kwankwaso

Ɗantakarar shugabancin ƙasar Najeriya, a jam’iyyar NNPP kuma jagoran kungiyar Kwankwasiyya , Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso…