Matashi ya mutu ana cikin tafiya a motar haya

Wani matashi dan shekara 29 ya yanke jiki a fadi a mace a lokacin da suke…

Gwamnatin Tarayya Ta Zayyana Jihohin Da Ka Iya Fuskantar Ambaliyar Ruwa

  Ruwan sama babu kakkautawa da ake samu a baya-bayan nan ya sabbaba ambaliya a wasu…

Ogun Ta Sa Hausa Cikin Harsunan Faɗakarwa Kan Cutar Kwalara

  Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Ogun ta sanya Hausa a cikin jerin harsunan da za ta…

Majalisar wakilan Najeriya za ta ƙirƙiro ƙarin jiha a kudu maso gabashin ƙasar

Majalisar wakilan Najeriya ta gabatar da ƙudurin ƙirƙiro ƙarin jiha guda da za a kira jihar…

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a Osun ta yanke wa wasu masu garkuwa biyar…

Jami’an DSS Sun Yi Kunnen Kashi Da Umarnin Alkali Kan Hana Su Yin Kame A Harabar Kotu

Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun yi watsi da gargadin alkali inda suka kai samame harabar…

Yanbindiga sun yi garkuwa da mutum bakwai a bayan kashe guda a jihar Ogun

Mutum ɗaya ya mutu a jihar Ogun da ke kudancin Najeriya yayin da ‘yanbindiga suka yi…

Mai Fashi Da Bindigar Bogi Ya Shiga Hannu

Jami’an tsaro na Amotekun a Jihar Ogun sun kama wani da ake zargin ya shahara wajen…

Yan sanda sun cafke gungun mutanen da ake zargi da kasuwancin sassan jikin Bil’adama a Ogun

Yan sanda a jihar Ogun sun ce sun kama wani gungun mutane da suka ƙware wajen…